Malaman boko na fuskantar kalubale a Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A yayin da ake bikin ranar malamai ta duniya, koyarwa a makarantun firamare da sakandare mallakar gwamnatin Najeriya na fuskantar mayan kalubale. Dangane da wannan ne, wakilinmu na Bauchi Shehu Saulawa ya duba yunkurin wata doka ta samar da daidaito tsakanin makaratun gwamnati da masu zaman kansu.
Talla
Makarantun boko na fuskantar kalubale a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu