Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahin Shikal ya mayar da hankali ne kan bikin kasuwar baje koli ta duniya da aka gudanar a karon farko cikin shekaru shida a birnin Jos na jihar Filato da ke Najeriya. An dai shafe tsawon shekaru shida ba tare da an gudanar da bikin kasuwar baje kolin ba saboda matsalar tsaro.