Kyamar tsagen Fuska a Najeriya

Sauti 04:20
vozafric.com

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne akan yadda ake kyamar zanen fuska a Najeriya inda Majalisar kasar ta gabatar da kudirin doka domin harmata tsagen fuska na al'ada.