Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan shirin gwamnatin Najeriya na hana shigo da tumatir na gwangwani ko kuma na leda a cikin kasar, a wani mataki na habbaka cinikayyar amfanin gonar tsakanin kamfanonin Najeriya tare da kare lafiyar al'umma.