Kasuwanci

Cece-kuce kan matakin hana shigo da mota a Najeria

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa a kai miki na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na hana shigo da motoci ta kasa sai dai ta tashar jiragen ruwa, abin da ya janyo cece-kuce daga sassa daban daban na kasar, in da wasu suka yaba da matakin, yayin da kuma wasu suka yi Alla-Wadai da shi. A ranar 1 ga watan Janairu mai zuwa ne shirin zai fara aiki gadan-gadan.

Motocin tuwaris
Motocin tuwaris http://blog.buyacar.co.uk