Dandalin Fasahar Fina-finai

Gudun mawar tsoffin jarumai a Najeriya

Sauti 20:36
Wasu daga cikin faya-fayen wasannin hausa a Najeriya
Wasu daga cikin faya-fayen wasannin hausa a Najeriya AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin dandalin fina-finai na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne kan irin gudun mawar da fitattun tsoffin 'yan wasan kwai-kwayo na Najeriya suka bayar wajen dabbaka harkar fina-finai a arewacin Najeriya.