Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Makomar Najeriya karkashin kasafin 2017

Sauti 10:17
Kudin Naira na Najeriya
Kudin Naira na Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan makomar tattalin arzikin Najeriya karkashin kasafin shekarar 2017 da shugaban  kasar ya gabatar ga majalisar tarayyar kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.