Matsalolin da Masunta ke fuskanta a Borno

Sauti 10:03
Masunta na kamun kifi a Tafkin Chadi
Masunta na kamun kifi a Tafkin Chadi © RFI/Sayouba Traoré

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya diba matsalolin da masunatan Jihohin Borno da Yobe ke fuskanta bayan murksuhe Boko Haram. Shirin ya tattauna shugaban Masuntan na Borno Alhaji Abubakar Gamandi, bayan bude babbar hanyar da zuwa garin daga Maiduguri da rundunar sojin Najeriya ta yi a ranar 25 ga watan Disamba, bayan shafe shakaru 2 da rufe ta sakamakon barazanar tsaro daga hare haren kungiyar Boko Haram.