Najeriya

Karancin ruwan sha a kauyukan da ke kewayen birnin Abuja

Akwai karancin ruwan sha a kauyukan da ke kewayen birnin Abuja a Najeriya.
Akwai karancin ruwan sha a kauyukan da ke kewayen birnin Abuja a Najeriya. Moïse GOMIS/RFI

Matsalar wadataccen ruwan sha ta zama babban kalubale ga mutanen kauyukan da ke kewaye da Abuja babban birnin Tarrayar Najeriya, al’amarin da yanzu haka ya yi sanadiyar mutuwar mutane 48 a ‘yan shekarun baya, ga karin bayani a wannan rahoton na wakilinmu Mohammed Sani Abubakar.

Talla

Karancin ruwan sha a kauyukan da ke kewayen birnin Abuja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.