Bakonmu a Yau

Ibrahim Usman na kungiyar BBOG a Najeriya

Sauti 03:27
Kungiyar BBOG da ke fafutukar kwato 'yan Chibok daga hannu mayakan Boko Haram a Najeriya
Kungiyar BBOG da ke fafutukar kwato 'yan Chibok daga hannu mayakan Boko Haram a Najeriya 路透社

Jamian Gwanatin Najeriya karkashin jagorancin Ministan Watsa labarai, Lai Mohammed, na jagorancin tawagar kungiyoyi daban-daban da suka hada da na BBOG da ke rangadi a dajin Sambisa, cibiyar kungiyar Boko Haram. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Ibrahim Usman na kungiyar Bring Back Our Girls da ke cikin tawagar ko sun gamsu da bubuwan da suka gani a wannan rangadi tare da rakiyar jami'an Soji.