Najeriya

Za a daure masu karbar kudin kasa a Legas

Gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode
Gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode

Gwamnatin jihar Legas da ke Najeriya ta fara aiwatar da dokar da ta bukaci daurin shekaru 10 a gidan yari kan ‘yan daba da ke uzura wa jama’a a yayin gine-ginen gidajensu.'Yan daban dai sun share tsawon shekaru suna karbar makudan kudade kafin bai wa mutane sararin kammala gine-ginensu, abin da wani lokacin ke haddasa tarzoma. Abdurrahman Gambo Ahmad ya hada mana rahoto. 

Talla

Daurin shekaru 10 kan masu karban kudin kasa a Legas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.