Shirin Gwamnatin Najeriya na tallafawa matasa

Sauti 10:18
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na sa hannu ga kasafin kudin 2016
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na sa hannu ga kasafin kudin 2016 REUTERS

Shirin Kasuwa a Kai maki dole ya yi nazari game da shirin gwamnatin Najeriya na bai wa masu karamin karfi tallafin kudi Naira dubu biyar. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki ga tsarin da aka fara aiwatarwa a Jihar Bauchi.