Najeriya

Mutanen da aka kai wa hari shekaru 2 na cikin wani hali a kano

Mutane da dama suka jikkata a hare haren da aka kai a biranen Kano a arewacin Najeriya
Mutane da dama suka jikkata a hare haren da aka kai a biranen Kano a arewacin Najeriya REUTERS/Stringer

Yau dai fiye da shekaru biyu kenan da wasu mahara suka kaddamar da wani mummunan hari a babban masallacin juma'a na birnin Kano da ke a arewacin Najeriya, al’amarin da ya yi sanadin rayuka sama da dari biyar tare da jikkatar dubbai.

Talla

Toh tambayar anan itace shin ko a wane hali wadanda harin ya ritsa dasu ke ciki?. Wakilin mu Abubakar Isah Dandago ya ziyarci gidajen su kuma ga rahoton sa.

Mutanen da aka kai wa hari shekaru 2 na cikin wani hali a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.