Lafiya Jari ce

Cututukan da ke haifar da rashin haihuwa ga Maza.

Sauti 10:00
Azoospermia matsalar rashin haihuwa a da namiji.
Azoospermia matsalar rashin haihuwa a da namiji. infert.com.br

Shirin Lafiya Jari ya duba cututtukan da ke haifar da Azoospermia wato matsalar rashin haihuwa da ya fi shafar da namiji.