Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Rasuwar Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86

Sauti 10:03
Marigayi Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86 a garin bidda da ke jihar Niger ta Najeriya
Marigayi Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86 a garin bidda da ke jihar Niger ta Najeriya
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na waannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tattauna ne kan mutuwar Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86 a garin bidda daa ke jihar Niger ta Najeriya. Shirin ya zanta game da yadda aka gudanar da jana'izarsa da kuma yadda al'ummar gari ke alhinin rashinsa. Ko ina makomar matansa da kuma 'ya'ya fiye da 200 da ya bari? Sai a saurari cikakken shirin tare da Garba Aliyu Zaria.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.