Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Filin Jirgin Kaduna ya shirya karbar Jigila daga Abuja

Sauti 10:03
Jirgin Arik na Najeriya
Jirgin Arik na Najeriya Laurent Errera/Wikimedia Commons
Da: Ramatu Garba Baba
Minti 11

Shirin Kasuwa a Kai Maki dole ya tattauna kan matakin karkata zirga zirgar jiragen sama daga Filin Abuja zuwa Kaduna domin gyran titin na Abuja. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki ga harakokin sufurin jiragen sama a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.