Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tattaunawa da Manoman da ke amfana da tallafi bashi daga gwamnati

Sauti 20:00
globaltimenews.com
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 21

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya kasance kashi na 3, wanda yayi nazari kan tare da tattaunawa da kungiyar manoma da ke amfana da tallafin bashin kudade domin inganta ayyukan nomansu. Shirin dai ya leka kananan hukumomin Kibiya da Bunkure a cigaba da nazari kan batun kudaden da gwamnatin Najeriya ke warewa don tallafawa ayyukan noma a kasar, manoman da basa amfana da tallafin hadi da dalilansu sai kuma wadanda ke amfana bankunan Microfinance Banks.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.