Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Gwamnatin Najeriya ta matsa kaimin kwato kudaden da aka sace

Sauti 09:33
Mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu
Mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu naij.com
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa akai miki dole da ke tabo batutuwan da suka shafi tattalin arziki da ksuwanci ya yi nazari ne kan nasarorin da gwamnatin Najeriya ta samu wajen kokarin ganowa tare da kwace kudaden da aka yi wawashe, daga hannun tsaffin masu rike da manyan mukamai a kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.