Muhallinka Rayuwarka

Shawarwari kan samun bashi daga Bankuna

Sauti 20:03
Manoma da kananan 'yan kasuwa na bukatar tallafi daga banki don bunkasa sana'oinsu
Manoma da kananan 'yan kasuwa na bukatar tallafi daga banki don bunkasa sana'oinsu Wikimedia/Chippla

Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon ya duba matakan da ya kamata a dauka kafin karbar bashi daga Bankunan tallafawa kananan 'yan kasuwa da ake kira Micro Finance Bank a turancin Ingilishi.