Shirin Kasuwanci na wannan makon zai duba kasuwanin karkara dake ci mako-mako bisa al'ada da kuma gudummuwar wadanan kasuwanin wajen habaka tattalin arzikin mazauna karkarar dama na birane.