Al'adun Gargajiya

Tsagen Fuska a al'adar Nufawa.

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gargajiya na wannan makon ya yada zango a garin Bida na jahar Niger da ke Najeriya inda shirin ya yi nazari kan al'adar tsagen fuska da kuma sana'ar wanzamai kamar yadda za ku ji karin bayani daga bakin Garba Aliu.

Tsagen Fuska na daga cikin al'adar al'ummar yankin Nahiyar Afrika.
Tsagen Fuska na daga cikin al'adar al'ummar yankin Nahiyar Afrika. vozafric.com
Sauran kashi-kashi