Najeriya-Kano

Majalisar Malaman Kano ta yi nazari bisa dokokin aure

A Larabar data gabata majalisar Malamai ta jihar Kano tayi zaman duba kundin sabbin dokokin da suka shafi batun aure da mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sununsi II ke bukatar a tattabatar da su, kafin mika su ga majalisar dokokin jihar.

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi II
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi II herald.ng
Talla

Zuwa yanzu a iya cewa tun bayan da mai martaba Sarki Sunusi na biyu ya gabatar da bukatar kan batun samar da dokar da zata kawo gyara a batun karin aure, ake cigaba da tafka muhawara mai zafi tsakanin jama’a, inda sabanin fahimta ya yawita kan batun.

Ga dai karin bayani cikin rahoton da wakilinmu a jihar Kano Abubakar Isa Dandago ya hada.

Majalisar Malamai ta yi nazari bisa bukatar Sarkin Kano kan aure

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI