Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi: zanga zangar 'yan gudun hijira a Borno
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:35
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci ya bada damar tofa albarkacin baki ne kan zanga zangar da wasu 'yan gudun hijira musamman mata dangane da karkatar musu da kayan abinci da suke zargin wasu jami'ai da yi. Sun kuma gudanar da zanga zangar ce a dai dai lokacin da tawagar kwamitin sulhu na Majalisar dinkin duniya ke ziyaraa jihar.