Najeriya

Ana ci gaba da fargabar Boko Haram a Maiduguri

Jama'a na hada-hada a birnin Maiduguri bayan samun zaman lafiiya
Jama'a na hada-hada a birnin Maiduguri bayan samun zaman lafiiya Ben Shemang / RFI

Jama’ar garin Maiduguri da ke Jihar Borno a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya har yanzu na cikin fargabar barazanar kungiyar Boko Haram duk da an samu walwala da zaman lafiya.  

Talla

Mutanen Maiduguri dai sun rungumi matakan tsaro a hannunsu ta hanyar yin takatsantsan da juna musamman mata domin tabbatar da zaman lafiya a garin.

Awwal Janyau da ya kai ziyara ta musamman a Maduguri ya duba yadda direbobin da ke zirga-zirga na Keke Napep da fasinja ke yin takatsantsan da juna a cikin rahoton da ya hada mana.

Ana ci gaba da fargabar Boko Haram a Maiduguri

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.