Najeriya
Shugaba Buhari na kan hanyar dawowa Najeriya
Fadar Shugaban Najeriya tace gobe juma’a ake saran shugaba Muhammadu Buhari zai koma gida bayan hutu da kuma duba lafiyar sa da akayi a birnin London.
Wallafawa ranar:
Talla
Mai baiwa shugaban kasar shawara kan harkokin yada labarai Femi Adeshina, ya ce shugaba Buhari ya godewa daukacin yan kasar da suka yi ta yi masa addu’o’i da fatan alheri.
A ranar 19 ga watan Janairu shugaba Buhari ya tafi hutu daga bisani aka tsawaita hutun dan ganin likita.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu