Najeriya

EFCC ta kama kudaden a filin jiragen Kaduna

Logo de la Commission des crimes économiques et financiers.
Logo de la Commission des crimes économiques et financiers. RFI / Pierre Moussart

Hukumar yaki da rashawa ta EFCC a Najeriya ta sanar da kama wasu makudan kudade a tashar jiragen saman Kaduna da kimar su ta kai naira miliyan 49.

Talla

Hukumar ta ce an gano kudaden ne boye a cikin wasu buhunhuna lokacin da ake bincike kayayyakin matafiya.

EFCC ta ce tana gudanar da bincike don gano wanda ya mallaki kudin da kuma wadanda suke kokarin taimakawa dan yin safarar su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.