Najeriya
Daliban Sakandare na daurin auren sirri a Bauchi
Wallafawa ranar:
Hukumomin Jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya na zargin daliban makarantar sakandare ta Sa’adu Zungur da daurin auren sirri a tsakaninsu, abin da ya sa aka rufe makarantar duk da ikirarin daliban na cewa, auren wasa suke yi. Ku saurari cikakken rahoton da wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko mana daga Bauchi kan wannan batu.
Talla
Daliban Sakandare na daurin auren sirri a Bauchi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu