Bakonmu a Yau

Ibrahim Moddibo: kin tabbatar da Magu a matsayin shugaban EFCC

Sauti 03:29
Mukaddashin shugaban hukumar EFCC ta Najeriya Ibrahim Magu.
Mukaddashin shugaban hukumar EFCC ta Najeriya Ibrahim Magu. premiumtimesng.com

A karo na biyu, majalisar dattawan Najeriya ta sake kin amincewa da tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. Bayan wi wa Magu tambayoyi, majalisar ta ce ta yi amfani da wani rahoto da hukumar yan sandan bincike ta DSS ta rubuta, da ke nuna cewa Magu bashi da cancantar shugabantar hukumar ta EFCC. Kan hakane Basshir Ibrahim Idris ya tattaunawa da Ibrahim Moddibo daya daga cikin masu fafutukar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya.