Najeriya

Ranar kare dazuka da gandun daji da Majalisar Dinkin Duniya ta ware

Gandun dajin Yankari da ke jihar Bauchi a tarayyar Najeriya.
Gandun dajin Yankari da ke jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. yankarigamereserve.com

Majalisar Dinkin Duniya ta ware yau Talata a matsayin ranar kare gandun daji ta duniya don inganta wannan aiki a mataki na duniya. Wakilinmu a Bauchi, Muhammad Ibrahim, ya hada mana rahoto kan matsalar nuna halin ko in kula wajen kare gandun daji a Najeriya.  

Talla

Ranar kare dazuka da gandun daji da Majalisar Dinkin Duniya ta ware

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.