Muhallinka Rayuwarka

Ana warware matsalolin rikici tsakanin manoma da makiyaya dake Najeriya da Nijar

Sauti 20:03
Wasu shanu na kiwo a cikin gona
Wasu shanu na kiwo a cikin gona rfi

Cikin wannan shiri da Nura Ado Sulaiman ke gabatarwa za'aji irin matakan da masu ruwa da tsaki gameda noma da kiwo ke dauka don kawo karshen rikici tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya da Nijar.