Dandalin Fasahar Fina-finai

Tace Fina-finai da wake-wake a Kano

Sauti 20:00
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta REUTERS/Stringer

Cikin wannan shiri na fasahar fina-finai wanda Hauwa Kabir ke shiryawa zamu ji matsalolin tace fina-finai da wake-wake a jihar Kano.