Bakonmu a Yau

BH: Gwamnan Borno Kashim Shettima

Sauti 03:11
Dajin Sambisa ya koma karkashin ikon rundunar sojin Najeriya.
Dajin Sambisa ya koma karkashin ikon rundunar sojin Najeriya. naij.com

A Najeriya rundunar Sojan kasar ta fara atisayen musamman a dajin Sambisa domin nunawa duniya cewa wannan dajin na hannun Soja bayan an yi nasarar fatattakan ‘yan kungiyar Boko Haram dake buya a dajin kamar yadda za'a ji karin bayani a tattaunawa da gwamnan jahar Borno Kashim Shettima.