Najeriya
Karancin ruwan sha a Suleja
Wallafawa ranar:
Mutanen garin Suleja na jahar Niger da ke makwabtaka da babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, na cikin mawuyacin hali na rashin ruwan sha inda fiye da shekara guda kenan al’ummar yankin suka kwashe ba tare da samun ruwan famfo ba, sai dai rijijoyin burtsatsai na kudi dana gwamnati kwaya daya kacal kamar yadda za ku ji Karin bayani a rahoton wakilin mu a Abuja Muhd Sani Abubakar.
Talla
Karancin ruwan sha a Suleja
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu