Bakonmu a Yau
Dr Shamsuddin Usman: bunkasa tattalin arzikin jihar Kano
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:26
Gwamnatin Jihar Kano dake Najeriya na shirin wani gagarumin taron masanan tattalin arziki kan yadda za’a bunkasa tattalin arzikin Jihar. Abubakar Isa Dandago ya tatttauna da Dr Shamsudeen Usman, Tsohon mataimakin shugaban Babban Bankin Najeriya kuma shugaban kwamitin shirya taron.