Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Gwamnatin Najeriya ta bada sama naira triliyan 1 don gudanar da manyan ayyuka

Sauti 13:33
Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun.
Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun.

Shirin ra'ayoyin masu sauraro a wannan lokacin ya bada damar tattaunawa kan sanarwar da gwamnatin Najeriya ta fitar kan sakin naira Triliyan 1 domin gudanar da manyan ayyuka a kasar da suka hada da shimfida layin dogo ko jirgin kasa daga Jihar Legas zuwa Kano, da kuma gyaran manyan hanyoyin mota.