Najeriya

Rundunar sojin Nigeria ta fara atasaye a dajin Sambisa.

Bataliyar Sojin Najeriya da aka kaddamar da ke amfani da babura
Bataliyar Sojin Najeriya da aka kaddamar da ke amfani da babura nairaland.com

Rundunar sojin Nigeria ta kadamar da fara atasaye makamanta, da kuma horar da jami'anta a Camp zero da ke tsakiyar dajin Sambisa, wadda a baya tunga ce mafi karfi ta kungiyar Boko Haram, kafin rundunar sojin ta kwato ta daga hannun mayakan, a shekarar data gabata. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya ziyarci dajin, ya kuma hada mana rahoto a kai. 

Talla

Rundunar sojin Nigeria ta fara atasaye a dajin Sambisa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.