Kasuwanci

Tasirin matakin babban bankin Najeriya wajen farfado da darajar Naira.

Sauti 10:22
Takardar kudin Najeriya, Naira.
Takardar kudin Najeriya, Naira. Juguda.com

Shirin na wannan lokaci yayi nazari ne kan tasirin matakin babban bankin Najeriya CBN, wajen farfado da darajar kudin kasar Naira, da kuma saukaka hadar canjin kudade musamman ga al'ummar kasar da suka hada da 'yan kasuwa dama masu karatu a kasashen ketare ko neman lafiya.