Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Farfado da safarar kayayyaki ta hanyar jirgin kasa a Najeriya

Sauti 10:05
Farfado da safarar kayayyaki ta hanyar jirgin kasa a Najeriya
Farfado da safarar kayayyaki ta hanyar jirgin kasa a Najeriya chatafrik.com/
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin na wannan makon ya tabo yunkurin farfado da safarar kayayyaki da suka hadar da na abinci ta hanayar jirgin kasa bayan shafe sama da shekaru 55 a tarayyar Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.