Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

Harin bama-bamai a jahar Borno

Wani harin kunar bakin wake da aka kai da ya hallaka dan kato da gora guda.
Wani harin kunar bakin wake da aka kai da ya hallaka dan kato da gora guda. RFI hausa
Zubin rubutu: Ramatu Garba Baba
Minti 1

A wannan laraba an samu tashin bama-bamai guda uku a birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya inda aka bayyana cewa wani dan kato da gora daya ya rasa rayuwarsa.

Talla

Wannan dai na faruwa ne a daidai lokacin da rundunar tsaron kasar ke ikirarin samun nasara akan mayakan Boko Haram da suka addabi yankin, yayin da a hannu daya jama’a ke cikin fargaba sakamakon sake dawowar salon hare-hare irin na kunar bakin wake jefi-jefi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.