Tarihin MC Tagwaye da Makomar Gidan Dankwairo

Sauti 20:09
Asalin MC Tagwaye Dan kabilar Igbo ne
Asalin MC Tagwaye Dan kabilar Igbo ne MC tagwaye facebook

Shirin Tambaya da Amsa ya ji tarihin MC Tagwaye daga bakinsa dan wasan barkwanci da ke kwaikwayon halaye da maganar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Sannan shirin ya amsa tambaya kan sanin makomar gidan Marigayi Alhaji Musa Dankwairo makadin wakokin baka na Hausawa.