Isa ga babban shafi
Najeriya-Majalisar Dinkin Duniya

Bikin murnar ranar iyali ta duniya.

Wani magidanci da iyalinsa da suka koma gida a jihar Borno da ke arewacin Najeriya.
Wani magidanci da iyalinsa da suka koma gida a jihar Borno da ke arewacin Najeriya. RFI hausa
Zubin rubutu: Nura Ado Suleiman
Minti 4

A duk ranar 15 ga watan Mayu majalisar dinkin duniya kan ware wannan ranar domin bikin murnar ranar iyali ta duniya. Taken bikin na wannan shekara shi ne 'inganta warwala da lafiyar iyali da kuma ilimi'. Akan wannan take ne wakilin mu Shehu Saulawa,ya duba yadda rikicin Boko Haram a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, ya shafi rayuwar dubban iyalai domin tunawa da wannan rana. Ga dai rahoton da ya aiko mana.  

Talla

Bikin murnar ranar iyali ta duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.