Tambaya da Amsa

Ko Waye Marigayi Ahmadu Chanchangi

Sauti 20:00
Marigayi Ahmadu Chanchangi Kaduna
Marigayi Ahmadu Chanchangi Kaduna RFI hausa

Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa za'a ji bayanai  game da tarihin Marigayi Ahmadu Chanchangi da ya rasu a Kaduna kwanan baya.