Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adar farauta a kabilar Mumuye da ke Taraba

Sauti 10:01
Mutanen Mumuye na bai wa farautar Belle muhimmancin a cikin al'adunsu
Mutanen Mumuye na bai wa farautar Belle muhimmancin a cikin al'adunsu PETER MARTELL / AFP
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya kai ziyara jihar Taraba da ke Najeriya, in da ya yi nazari kan al'adar farauta a kabilar Mumuye. Farautar Belle kamar yadda aka fi sani a harshen Mumuye na da matukar muhimmanci ga al'ummar yankin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.