Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da Tsoffin 'Yan Fim da Waka da Masu saida fina-finai a Arewacin Najeriya

Sauti 20:00
Wasu fitattun 'yan Fim na Kannywood  Ali Nuhu and Sani Danja in Kano Nigeria
Wasu fitattun 'yan Fim na Kannywood Ali Nuhu and Sani Danja in Kano Nigeria RfiHausa/Salissou

Cikin wannan shiri na Dandalin fina-finai wanda Hauwa Kabir ke gabatarwa za'a ji hira da wani fitaccen dan Fim da ya hada harkan Fim da malanta, sannan kuma za'a ji tattaunawa da wani fitaccen mai sai da fina-finai a Najeriya.