Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kayan marmari sun fara sauki a cikin azumi

Sauti 10:15
Un étal de fruits dans les rues de Bujumbura, le 5 juin 2013
Un étal de fruits dans les rues de Bujumbura, le 5 juin 2013 AFP PHOTO/Esdras NDIKUMANA
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Awwal Janyau ya kai ziyara ne kasuwar 'yan lemu da ke jihar Kano a Najeriya, in da ya tattauna kan rahusar da aka samu a hada-hadar kayayyakin marmari a cikin wannan wata na Azumin Ramadan. Kasuwar ta kuma hada 'yan kasuwa da ke safara daga kasashen Afrika.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.