Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da Gwanin Fina-finai Faisal Munnir Golden Boy

Sauti 20:00
Daya daga cikin 'yan Fim a Najeriya Rabi'u Rikadawa
Daya daga cikin 'yan Fim a Najeriya Rabi'u Rikadawa hausamedia.com

Cikin wannan shiri da Hauwa Kabir ke gabatarwa na Dandali Fasahar Fina-finai za'a ji tattaunawa da tayi da gwanin shirin Fim Faisal Munniru da ake kira Golden Boy.