Gudunmawar Marigayi Mamman Shata ga harshen Hausa
Wallafawa ranar:
Sauti 10:03
Shirin Al'adun gargajiya, na wanna makon yayi waiwaye ne kan rayuwar Dr Mamman Shata Katsina, wanda a ranar Asabar din da ta gabata ya cika shhekaru 18 da rasuwa. Shirin ya duba gudunmawar mawakin wajen bunkasa harshen Hausa.