Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da farashin kayan masarufi ke ciki a Najeriya

Sauti 10:07
Wata kasuwar saida kayan hatsi a Najeriya.
Wata kasuwar saida kayan hatsi a Najeriya. post-nigeria.com
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin ya tattauna game da kasuwancin shinkafa a Najeriya, wadda ke daya daga cikin kayan abincin da ‘yan kasar ke kuka da tsadar farashinsu , musamman shinkafar yar gida da ake nomawa a arewacin kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.