Dandalin Fasahar Fina-finai

Bayanai daga bakunan Gwanayen kwalliya a harkan fina-finai

Sauti 20:00
Daya daga cikin fitattun fina-finai a Najeriya Rahma Sadau
Daya daga cikin fitattun fina-finai a Najeriya Rahma Sadau

Cikin wannan shiri da Hauwa Kabir ke gabatarwa za'a ji tattaunawa da wani fitaccen gwani ta harkan kwalliya a Fim. Akwai kuma hira da wani gwani ta fannin wake-wake dake zaune a Zaria.