Najeriya

Bauchi za ta hana karatun dalibai maza da mata

Jihar Bauchin Najeriya na shirin haramta gauraya maza da mata a aji guda don kauce wa badala
Jihar Bauchin Najeriya na shirin haramta gauraya maza da mata a aji guda don kauce wa badala AFP PHOTO / MUJAHID SAFODIEN

A jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya, biyo-bayan rahotannin da ke  cewa, wasu daliban makarantar gaba da sakandare da ke jihar na kulla auren sirri a tsakaninsu, yanzu haka Majalissar Dokokin jihar ta amince da daftarin wata dokar da za ta haramta gauraya dalibai mata da maza a aji daya. Sai dai kamar yadda zaku ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa,  ra'ayi ya banbanta kan wannan doka.

Talla

Bauchi za ta hana karatun dalibai maza da mata

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.